Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Bayanai game da David Ukpo Nwanmini, yaron da tsohon shugaban majalisar dattawa, Ike Ekwdremadu da matarsa, Beatrice suka kai Amurka don cire sashin jikinsa.
Yayin da ake jiran zuwan ranar zaben shekarar 2023, wasu sanatotin jam'iyya mai mulki ta APC sun sauya sheka zuwa jam'iyyar PDP da sauran wasu jam'iyyun adawa.
Jam’iyyar Action Peoples Party (APP) na shirin maka dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress (APC), Bola Ahmed Tinubu a gaban kotu.
Abdullahi Muhammad, shugaban wani tsagi na APC a jihar Kebbi, ya zargi gwamnan jihar, Sanata Abubakar Atiku Bagudu, da haddasa rikici a jam'iyyar reshen jihar.
'Yan bindiga a ranar Alhamis sun kai hari tare da kone ofishin 'yan sanda, shaguna da gidaje uku a kauyen Zugu dake karamar hukumar Bukkuyum ta jihar Zamfara.
Kungiyar malamai masu kiyarwa na jami'o'in, ASUU, tace gwamnatin tarayya bata gayyaceta wani taro ba a ranar Alhamis. A ranar Laraba da ta gabata, Chris Ngige.
Dakarun sojin saman Najeriya sun budewa tawaga biyu ta masu satar shanu yayin da suka kai wani samame a Jihar Zamfara da Neja wuta ta jiragen yakin sojojin.
'Dan takarar kujerar gwamnan jihar Ribas karkashin jam'iyyar ADC, Mista Tonte Ibraye, ya sanar da sunan jarumar fim, Tonto Dikeh, a matsayin mataimakiyarsa.
Mazauna Kano sun koka kan yadda ake ta shiga filin makarantar Sakandaren gwamnati dake Kofar Nasarawa, wacce aka fi sani da GSS K/Nasarawa don gina shaguna.
Aisha Khalid
Samu kari