Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Wata ‘yar Najeriya ma’abociya amfani da TikTok mai suna Shirin Borau a kwanakin nan tayi suna baya ta bayyana cewa ta siya motarta ta farko tana da shekaru 17.
Kamar yadda rahoto daga kafar yada labaran ta bayyana, babur din zai iya lulawa sararin samaniya ya kwashe mintuna 40 yayin da yake zura gudu kan 62mph a sama.
Jami’an hukumar EFCC sun kai samame gidajen mai a garin Kaduna inda suka dinga tirsasa siyar da duk lita daya N185 tare da hana siyar da man fetur din a jarka.
Kwamishinan ‘yan sandan jihar Borno, Abdul Umar, ya sanar da cewa sun gurfanar da Mutum 9 kan zarginsu da kaiwa tawagar Atiku Abubakar yayin kamfen dinsuu.
Wata budurwa mai suna Fatima ta fitar da hirarsu da saurayi da ta aura. Ya fara da yi mata barka da Sallah ne watanni bakwai da suka gabata, yanzu sun amarce.
Mataimakiyar shugaban babban bankin Najeriya, Aisha Ahmad, ta bayyana Gaban Majalisar wakilai inda take wakiltar Emefiele don jawabi kan sabbin tsarikansu.
Wutar lantarki mai tsananin Karfi da aka kawai yankunan Kauran Juli da Gwargwaje a birnin Zazzau tayi ajalin mutane 11 ciki har da mai juna biyu da ‘dan sanda.
Shugaban kungiyar gwagwarmaya ta Yarabawa na duniya, Farfesa Akintoye, yayi ba murabus. Ya umarci mataimakinsa da ya karba ragamar kungiyar saboda tsufansa.
Ana kyautata zaton Rayuka biyar sun sheka lahira yayin da jirgin ruwa ya tafka hatsari da mambobin jam’iyyar APC a jihar Delta. Bakwai suna asibiti magashiyyan.
Aisha Khalid
Samu kari