Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Doyin Okupe, darakta janar na kungiyar kamfen din Peter Obi da Datti Baba-Ahmed, yayi murabus daga mukaminsa a ranar Talata a wasikar da ya aikewa Peter Obi.
Wani bako a wurin biki ya baiwa jama'a mamaki bayan ya kai wa amarya da ango gudumawar itace a ranar aurensu. Sun dinga dariya inda suka dauka hoto tare dashi.
Mummunan hatsarin mota ya ritsa da wata mota kirar Hilux da Toyota inda Hilux din ta haye Toyota din wanda yasa ta fada gefe ta kama da wuta. Mutum 11 sun mutu.
Mata a jihar Taraba dake arewa maso gabashin Najeriya sun zage, sun fara shiga kungiyar mafarauta domin yaki da 'yan bindiga a yankin. Har matan aure na shiga.
Shugaba Buhari ya mika godiya ga wadanda suka taya shi murnar zagayowar ranar haihuwarsa. Yace ya so kada a yai shagali don haka ne ya shirya tafiya ranar.
Allah yayi wa Alhaji Shehu Malami, fitaccen 'dan kasuwa kuma Yariman Sokoto rasuwa. Ya kwanata dama yana da shekaru 85 a duniyab a birnin Cairo dake Misra.
Rundunar ‘yan sandan Yobe ta kama yaro mai shekaru 16 kan zagin Gwamna Mai Mala Buni a Soshiyal Midiya. Za a kai shi kotu bayan an kammala binciken lamarin.
Kowanne irin jama'a suna da nasu irin al'adun a bikin aure. Kudancin Koriya suna daure kafar ango inda ake zabgarsa yayin da ake kwasar gara ana cikin nishadi.
Gwaman Nasir El-Rufai na jihar Kaduna ya bayyana cewa ba zai taba shiga cikin lamarin mulkin jihar Kaduna ba bayan ya kammala wa'adinsa, zai bar jihar kacokan.
Aisha Khalid
Samu kari