Ahmad Yusuf
11458 articles published since 01 Mar 2021
11458 articles published since 01 Mar 2021
Jagoran NNPP na kasa, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso ya tabbatar da cewa ba zai bi tawagar Gwamna Abba Kabir Yusuf su tafi APC tare ba, ya ce zai sanar da shirinsa.
Rigimar siyasa a jihar Kano na kara dauki dumi bayan Gwamna Baba ya shirya komawa APC, bayanai sun nuna Kwankwaso na duba yiwuwar komawa jam'iyyar ADC.
Gwamnatin jihar Neja ta sanar da bude makarantun gwamnati da na kudi a fadin jihar bayan ceto duka daliban makarantar Papiri da yan bindiga suka yi garkuwa da su.
Maau garkuwa da mutane su nemi Naira miliyan 450 a matsayin kudin fansar wani Sarki, dansa da mutane takwas da suka yi harkuwa da su a jihar Kwara.
Daya daga cikin jagororin Kwankwasiyya, Kabiru Adamu Kofar Ruwa ya tabbatar da cewa Kwankwasi bai amince gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya koma APC ba.
Gwamna Siminalayi Fubara ya fara fuskantar kalubalen bayan barin jam'iyyar PDP, ana zargin ya aaba yarjejeniyar sulhu da Tinubu ya yi masu a Aso Rock.
Sarauniya Zaynab ta bayyana cewa ta auri sakataren gwamnatin tarayya ne saboda sun fahimci juna kuma manufarsu daya game da taimakon al'umma a kasar nan.
Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta shirya zama da sauraron bukatar ba da belin tsohon ministan shari'a, Abubakar Malami, wanda ke tsare a gidan yari.
Gwamnan jihar Bauchi ya nuna bacin ransa kan alakanta shi da yan ta'adda, ya zargi Wike da kokarin kunna wuta a Bauchi, lamarin da ministan ya karyata.
Ahmad Yusuf
Samu kari