Ahmad Yusuf
11861 articles published since 01 Mar 2021
11861 articles published since 01 Mar 2021
Mataimakin kakakin Majalisar dokokin jihar Nasarawa, Rt. Hon. Muhammad Adamu Oyanki ya sha da kyar a wani hatsarin mota da ya rutsa da shi a hanyar Keffi.
Kasar Musulunci ta Iran ta dage cewa ba za ta yarda da matakan da Amurka ta dauka kanta ba, ta ce halayen kasar ne suka jawo cikas a tattaunawar sulhu.
Mai magana da yawun ADC na kasa, Bolaji Abdullahi ya ce bayan Kwankwaso, akwai kusoshin siyasa da za su hade da Atiku, Peter Obi da sauran yan hadaka.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya yi ikirarin cewa kasarsa da Iran na iya rattaba hannu kan yarjejeniya a zaman sulhu na biyu a a Pakistan.
Iran ta bayyana cewa ba za ta manta ada irin yaudarar da Amurka ta mata har sau biyu ba ama tsakiyar tattaunawar diflomasiyya, ta ce ba ta shirya komawa sulhu ba.
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya yi maraba da sauya shekar tsohon gwamnan, Malam Ibrahim Shekarau, ya ce hakan ya karawa jam'iyyar APC karfi da goyon baya a Kano.
Fitaccen limamin coci a Najeriya, Bishof Oyedop ya ce nan da mako guda, fushin Allah da hukuncinsa zai fara afkawa yan binsiga da masu daukar nauyinsu.
Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillara ta tabbatar da raauwar tsohon shugaban NFF ta Najeriya, Ibrahim Galadima bayan ya sha fama da jinya ta tsawon lokaci.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Malam Ibrahim Shekaru ya yi murabus daga jam'iyyar adawa ta PDP, kuma ana hasashen zai yi birki ne a jam'iyyar APC mai mulki.
Ahmad Yusuf
Samu kari