Ahmad Yusuf
11860 articles published since 01 Mar 2021
11860 articles published since 01 Mar 2021
Tawaga ta musamman ta sayi fam din takarar shugaban kasa na ADC jan N90m a madadin tsohon ministan sufuri, Chubuike Rotimi Amaechi a Abuja yau Juma'a.
Kamfanin sufurin jiragen sama na Rano Air ya dakatar da harkokinsa a wasu hanyoyi a Najeriya saboda tsadar farashin man jirgi, ya ce matakin na dan lokaci ne.
Tsohon shugaban kasa, Dr. Goodluck Ebele Jonathan ya bayyana cewa maganar bai halatta ya fito takara ba, batun ne da kotuna suka riga suka yi hukunci kansa.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa ana yawan kuskure wajen ayyana sunan shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu da kujerar da yake kai, ta yi wa jama'a gyara.
Rahoton hukuma kididdiga ta kasa, NBS ya nuna cewa an samu karin farashin buhun shinkafa mai nauyin kilo 50 da kashi 20 a watan Maris na shekarar 2026.
Kungiyar Obidient da aka sani da goyon bayan Peter Obi ta rusa tsarinta gaba daya, ta kuma katae duk wata alaka da jam'iyyar LP domin tunkarar zaben 2027.
Dan Majalisar wakilai na mazabar Kaduna ta Arewa, Hon. Bello El,-Rufai ya yi murabus daga kasancewarsa mamban jam'iyyar APC, ya koma ADC tare da yan Majalisa 2.
Hamshakin attajirin nan, Alhaji Aliko Dangote ya bayyana cewa zai ziba jari a fannin wutar lantarki, wa da zai samar da megawatt 20,000 don cike gibin Najeriya.
Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta gamsu da hujjojin da hukumar EFCC ta shigar kan tsohon ministan wutar lantarki, Saleh Mamman kan damfarar N33.8bn.
Ahmad Yusuf
Samu kari