Ahmad Yusuf
12045 articles published since 01 Mar 2021
12045 articles published since 01 Mar 2021
Kwanaki bayan an neme shi an rasa, an gano d'an takarar gwamna a inuwar APGA a jihar Enugu, Dons Ude, amma ya mutu, har yanzu 'yan sanda ba su ce komai ba.
Mutuwa rigar kowa, Rijistaran jami'an Bayero University Kano watau BUK, Malam Jamilu Ahmad Salim, ya rigamu gidan gaskiya ranar Laraba 26 ga watan Afrilu, 2023.
Babbar jam'iyyar adawa PDP ta yanke hukuncin dakatar da shugaban jam'iyya da mataimakinsa a jihar Legas domin su maida hankali kan kedi ɗin dake gaban Kotu.
Hadimin tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya yi hasashen yadda zata iya kayawa a Kotu tsakanin mai gidansa da Asiwaju Bola Ahmed Tinubu.
Hukumar shirya jarabawar shiga manyan makarantun gaba da Sakandire (JAMB) ta fara jarabawar UTME 2023 a faɗin kasa nan, sai dai akwai matsalolin da suka ta so.
Yayin da ake tunkarar babban zaben gwamna a jihar Imo da ke kudu maso gabashin Najeriya, jam'iyyar APC mai mulkk ya samu gagarumin goyon baya ranar Talata.
Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum da takwaransa na jihar Yobe, Mai Mala Buni, ne a sahun gaba a kokarin ɗarewa kujerar shugaban kungiyar gwamnoni ta ƙasa.
Labour Party ta tabbatar da kisan shugaban jam'iyya na matakin gunduma a wani harin ba zata da ake zargin mayakan Fulani makiyaya da kaiwa a jihar Benuwai.
Rundunar yan sanda reshen jihar Filato sun bayyana cewa sun sami labarin wasu furbatattu na kulla tuggun kai hari zauren majalisar dokokin jiha, ta gargade su.
Ahmad Yusuf
Samu kari