Ahmad Yusuf
11567 articles published since 01 Mar 2021
11567 articles published since 01 Mar 2021
Gwamnan Kebbi, Dakta Nasir Idirs Kauran Gwandu ya bai wa sarakuna 4 masu daraja ta ɗaya kyautar motocin alfarma irin wsɗanda yake hawa, ya yaba masu.
Hukumar ba da agajin gaggawa ta jihar Neja watau NSEMA ta sanar da cewa zuwa yanzu an ceto mutum 150 daga ruwa bayan kifewar jirgin yan Maulidi a Neja.
Babbar kotun jihar Kano ta zaɓi ranar 10 ga watan Oktoba, 2024 domin yanke hukunci a shari'ar da aka nemi hana Aminu Ado Bayero gyara ƙaramar fadar Nasarawa.
Wasu tulin magoya bayan jam'iyyar PDP sun fita zanga-zanga a babban ofishin hukumar zaɓe INEC na jihar Edo, sun bukaci a soke sakamakon zaɓen gwamna.
Jagoran NNPP na kasa kuma tsohon ɗan takarar shugaban kasa, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya ce PDP ta mutu a harkar siyasa yayin da APC ta ba mutane kunya.
Gwamna Malam Uba Sani ya ce sauya sheƙar ƴan siyasa sama da 200,000 daga PDP zuwa APC ya nuna yadda gwamnatinsa ta karbu a wurin maZauna jihar Kaduna.
Matasan Kano sun yi zamansu a gida, wasu sun fita harkokinsu na yau da kullum suk da zanga-zangar da aka fara ranar 1 ga watan Oktoba a sassan Najeriya.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya yi jawabi kai tsaye ga ƴan Najeriya yayin da bukukuwan ranar samun ƴancin kai suka kankama a wasu sassan ƙasar nan.
Tsohon gwamnan Kaduna, Malam Nasiru El-Rufai ya kalubalanci tsofaffi da shugabannin Kaduna na yanzu, ya ce a shirye yake ya rantse da Alƙur'ani mai tsarki.
Ahmad Yusuf
Samu kari