Ahmad Yusuf
11523 articles published since 01 Mar 2021
11523 articles published since 01 Mar 2021
Rikicin PDP a jihar Ribas ya ƙara tsananta bayan hukuncin da babbar kotu ta yanke, an sake samun sabon shugaban jam'iyya na rikon kwara, ya caccaki Wike.
Wasu ɗalibai sun farmaki ayarin mataimakiyar gwamnan jihar Ogun, Noimot Salako-Oyedele yayin da ta fito za ta je taron tunawa da jami'an sojoji na bana.
Kwanaki kaɗan bayan sako shi, jami'an tsaro da ake zargin dakarun hukumar DSS ne sun sake kama ɗan gwagwarmaya, Mahdi Shehu a asibitinsa da ke Kaduna.
Hukumar yaki da masu cin hanci da rashawa a Najeriya watau EFCC ta fara titsiye sarakunan da ke zaben sabon Alaafin na Oyo kan zargin karɓar rashawa.
Da safiyar Laraba bayan fara zaman kotun sauraron kararrakin zaben gwamna a Edo, an jiyo karar harbe-harben bindiga, lamarin da ya tada hankulan lauyoyi da alkalai.
Gwamnan jihar Delta, Sheriff Oborevwori ya dakatar da mai taimaka masa ta musamman kan zarge-zargen da ake mata na damfarar mutane kuɗaɗe masu nauyi.
Gwamma Muhammed Umar Bago ya shawarci gwamnonin Arewa su maida Hausa ya zama yaren da za a rika koyar da ɗalibai a makarantun firamare da sakandire.
Rundunar ƴan sanda ta tabbatar da kama wani mutumi, Saheed Ganiyu bisa zarginsa da cinnawa sahibarsa wuta a Abuja, ya ce duk da haka a shirye yake ya aureta.
Gwamnatin tatayya ta hannin babban likitan dabbobi na ƙasa ta tabbatar da cutar murar tsuntsaye mai tsanani watau Bird Flu a jihar Kano ranar Talata.
Ahmad Yusuf
Samu kari