Abdullahi Abubakar
7748 articles published since 28 Afi 2023
7748 articles published since 28 Afi 2023
Kungiyar kare hakkin Musulmai (MURIC) ta bukaci zababben shugaban kasa Bola Tinubu da ya bai wa musulmai ministoci fiye da Kiristoci idan aka rantsar da shi.
Wani sanannen lauya a Najeriya mai suna Festus Ogun ya ce hukuncin da kotun tarayya dake Kano a ranar Alhamis 18 ga watan Mayu bai inganta ba, ya yi bayani.
Uwar gidan shugaban kasa, Aisha Buhari ta bayyana cewa asibitin da mai gidanta ya kaddamar a Abuja zai taimaka wurin hana zuwa wasu kasashen ketare nemo magani.
'Yan sanda a jihar Katsina ta tabbatar da kama wasu da ake zargi da fasa shaguna tare da satar wayoyin hannu guda 48, sun ba da tabbacin kama daya matashin.
Shahararren dan kasuwa Otunba Olasubomi Balogun wanda ya kafa bankin First City Monument Bank (FCMB) ya riga mu gidan gaskiya, Otunba ya rasu ne a birnin London
Mai bada shawara akan harkokin tsaro, Manjo Janar Babagana Monguno ya bai wa ‘yan Najeriya tabbacin samar da tsaro yayin bikin kaddamar da sabuwar gwamnati.
Yayin da ake gab da kaddamar da majalisa ta 10 a watan Yuni, masu neman kujerar majalisar da dama sun fara raba makudan kudade don neman goyon bayan ‘yan uwansu
Daya daga cikin jikokin Sarkin Kagarko da aka sace a makon daya gabata ya tsere daga hannun ‘yan bindigan bayan shugaban ‘yan ta’addan ya umarci a kashe shi.
Jam’iyyar APC a matakin kasa ta ce Sanata Muhammad Danjuma Goje cikakken dan jam’iyyar ne kuma bai koru ba, ana zargin sanatan da yiwa jam'iyyar APC zagon kasa.
Abdullahi Abubakar
Samu kari