Abdullahi Abubakar
7746 articles published since 28 Afi 2023
7746 articles published since 28 Afi 2023
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar Labour, Peter Obi ya yi bikin sallah tare da Musulmai a Awka da Onitsha inda ya ba su cak na kudi don gyaran masallatai.
Jam'iyyar adawa ta PDP a jihar Edo ta yabawa shugaban kasa, Bola Tinubu kan matakan da ya dauka na cire tallafin mai wanda hakan zai inganta tattalin arziki.
Shahararren dan kasuwa a Najeriya, Ned Nwoko ya wallafa hotunan Sallah da matarsa 'yar Morocco mai suna Laila, Ned shi ne mijin 'yar fim din nan Regina Daniels.
Jigo kuma dattijo a jam'iyyar NNPP, Buba Galadima ya bayyana cewa ba abin da dan takarar jam'iyyarsu ta NNPP, Rabiu Kwankwaso ya ce musu akan komawarsa APC.
Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana cire tallafin mai da shugaban kasa, Bola Tinubu ya yi da cewa ya kara jawo matsaloli na yunwa musamman a Arewacin kasar.
Wani faifan bidiyo da ya yadu, inda wata budurwa ta rufe fuskarta a wani otal saboda kunya bayan kawayenta sun gano ta tana gadi a otal bayan ta musu karya.
Wata kotun yanki a jihar Plateau ta yanke wa wani yaro mai shekaru 18, Ibrahim Ali daurin watanni uku a gidan kaso ko kuma biyan tara N10,000 da diyya N20,000.
Kotun shari'ar Musulunci da ke jihar Kano ta tasa keyar wani matashi lauyan bogi zuwa gidan gyaran hali da daurin watanni 15 ba tare da biyan kudin tara ba.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar Labour ya caccaki gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf kan rushe gine-gine da yake yi a jihar, ya ce ya kamata a yi uzuri.
Abdullahi Abubakar
Samu kari