Abdullahi Abubakar
7741 articles published since 28 Afi 2023
7741 articles published since 28 Afi 2023
Rundunar 'yan sanda a jihar Kano ta tabbatar da cewa mota ta murkushe wani matashi jim kadan bayan ya kwace wayar wata mata a birnin Kano a daren jiya.
Karamin Ministan Tsaro a Najeriya, Bello Matawalle ya amince don yin aiki tare da Gwamna Dauda Lawal Dare na jihar Zamfara musamman bangaren rashin tsaro.
Tsohon gwamnan jihar Plateau, Jonah Jang ya soki hukuncin Kotun Daukaka Kara da ta rusa zaben 'yan Majalisun Tarayya da jihohi a jihar da cewa babu adalci.
Jami'yyar APC mai mulkin Najeriya ta musanta zargin da ake yadawa cewa sun kulla yarjejeniya kan shari'ar zaben Kano da Gwamna Abba Kabir ya samu nasara.
Kotun Koli ta sanya ranar raba gardama a shari'ar zaben gwamnan jihar Kaduna tsakanin Gwamna Uba Sani na jam'iyyar APC da Isa Ashiru Kudan na PDP a Kaduna.
Wasu 'yan bindiga sun bankawa gidan babban mai sarautar gargajiya wuta a kauyen Isseke a karamar hukumar Ihiala a jihar Anambra, Igwe Emmanuel Nnabuife.
Bayan dakatar da shirin NSIPA da sauran abubuwan da ke karkashin shirin, Tinubu ya kafa kwamitin bincike don gano bakin zaren a yau Asabar 13 ga watan Janairu.
Gwamna Bala Mohammed ya yaba wa Shugaba Tinubu kan irin bin doka da kuma rashin tsoma baki a hukuncin Kotun Koli da aka yanke jiya Juma'a a Abuja.
Jami'yyar NNPP a yankin Kudu maso Yamma ta yi martani kan hukuncin Kotun Koli da ta bai wa Gwamna Abba Kabir nasara a jiya Juma'a a birnin Abuja.
Abdullahi Abubakar
Samu kari