Abdullahi Abubakar
7393 articles published since 28 Afi 2023
7393 articles published since 28 Afi 2023
Mataimakin shugaban jam'iyyar APC a yankin Arewa maso Yamma, Salihu Lukman ya soki tsoma baki da Gwamnatin Tarayya ta yi a rikicin sarautar Kano.
Jama'a sun shiga ɗimuwa bayan jin karar harbe-harbe masu tayar da hankali daga fadar Nasarawa inda Sarkin na 15, Aminu Ado Bayero ke zaune a jihar Kano.
An sake barkewa da murna bayan Naira ta sake nakasa dala a kasuwa a yau Litinin 27 ga watan Mayu yayin da ta karu da 10.71% idan aka kwatanta da makon jiya.
Yawanci ana yawan samun matsala tsakanin gwamnoni da kuma sarakuna da ke jiharsu wanda hakan ya ke kawo musu matsaloli a zabukan da ake gudanarwa.
Masarautar Bichi ta yabawa Shugaba Bola Tinubu da kuma kokarin jami'an tsaro da bangaren shari'a wurin tabbatar da zaman lafiya a Kano yayin da ake cikin wani hali.
Rundunar 'yan sanda a jihar Kogi da ke Arewacin Najeriya ta sanar da cewa ƴan bindiga sun yi ajalin daliban Jami'ar jihar da suka sace a farkon wannan wata.
An shiga fargaba yayin da wasu fasinjoji suka gamu da tsautsayi bayan jirgin kasa daga Kaduna zuwa Abuja ya samu matsala a tsakiya daji inda tarago suka ƙwabe.
Wata maniyyaciya daga jihar Kebbi ta rasu a birnin Makka da ke kasar Saudiyya a ranar Asabar 25 ga watan Mayu bayan ta sha fama da gajeruwar jinya na wani lokaci.
Gwamnatin jihar Kano ta musanta jita-jitar da ake yadawa cewa ta samu takardar umarnin kotu kan tube sarakuna biyar da Gwamna Abba Kabir ya yi a jihar.
Abdullahi Abubakar
Samu kari