Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Kotu ta yanke hukunci kan karar da aka shigar kan Shahrarren matashin ke ikirarin bai yarda da Allah ba, dan asalin jihar Kano, Mubarak Bala, ranar Talata.
Kotu a jihar Kano ranar Talata ta bada umurnin cigaba tsare Mubakar Bala a gidan gyaran hali sakamakon gazawar lauyoyinsa na gabatar hujjojin tabbatar da cewa.
Hukumar lissafin tarayya NBS ta wallafa rahoton zuba hannun jari daga kasashen waje da jihohin Najeriya suka samu a shekarar 2021. Legit.ng ta tattaro cewa.
Jihar Ogun - Wani dan Najeriya mai suna Malaolu Oluseye ya bayyana a wani bidiyo mai rasta zuciya kan yadda ya rasa sassan jikinsa sakamakon hadarin mota..
Shugaban uwar jam'iyyar All Progressives Congress (APC) Sanata Abdullahi Adamu ya lashi takobin tabbatar da cewa jam'iyyarsa ta lashe zaben shugaban kasa a 2023
Mambobin Kwamitin jagorancin masallacin rukunin gidajen ƴan majalisu da ke unguwar Apo a birnin tarayya Abuja, sun dakatar da Sheikh Nuru Khalid daga limanci.
Mafa Borno - Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno ya fara azuminsa na watar Ramadana a mahaifarsa, karamar hukumar Mafa dake tsakiyar jihar ta Borno.
Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa'i, ya lashi takobin dauko Sojin haya yaki da yan ta'adda biyo bayan harin Bam da aka kai jirgin kasan Abuja-Kaduna ranar.
Abuja - Sifeto Janar na yan sanda, IGP Baba Usman Alkali, ya jagoranci sintiri na musamman zuwan titin Abuja zuwa Kaduna ranar Asabar, 2 ga watan Afrilu, 2023.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari