Jihar Zamfara
Miyagun ƴan bindiga sun halaka bayin Allah tare da sace wasu masu yawa a jihar Zamfara a wani mummunan hari da suka kai. Jihar ta daɗe da matsalar ƴan bindiga.
Jami'an sojin rundunar Operation Hadarin Daji (OPHD) sun samu nasarar damƙe kaaurgumin ɗan bindiga da hatsabiban yaransa huɗu a jihohin Zamfara da Sakkwato.
Rikicin da jam'iyyar NNPP ta Kwankwaso ya buɗe sabon shafi ranar Jumu'a, kakakin jam'iyyar ya bayyana cewa kwamitin NWC ya amince da korar shugabanni a jihohi 7
Mau garkuwa da mutane sun sace wasu 'yan mata 23 da wasu ma'aikatan kamfanin yin hanya 10 a harin da suka kai a jihar Zamfara a ranar Laraba 26 ga watan Yuli.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal Dare ya karrama Hajiya Aisha Nahuce, matar da ta tsinci $80,000 a Saudiyya tare da mayarwa mai shi yayin aikin hajjin bana.
A dokar kasa, shugaban kasa da gwamnoni su na da wa'adin kwanaki 60 ne kacal don fitar da jerin sunayen ministoci da kwamishinoni bayan rantsar da su a mulki.
Miyagun ƴan bindiga sun jami'an tsaro na sojoji mutum bakwai a wata musanyar wuta da suka yi a jihar Zamfara. Ƴan bindigan sun kuma halaka manoma 22 a harin.
Miyagun ƴan bindiga sun salwantar da rayukan sojoji masu yawa a wani mummunan kwanton ɓauna da suka yi wa jami'an tsaron lokacin da za su kai ɗauki a Zamfara.
Jami'an rundunar sojin Operation Hadarin Daji sun samu nasarar daƙile shirin yak bindiga na kai farmaki sansanin sojoji a Zamfara kuma sun halaka mutum Bakwai.
Jihar Zamfara
Samu kari