Jihar Zamfara
Sabon gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya yi alkawarin taimakawa iyalan wadanda aka kashe a hare-haren da yan bindiga suka kai kauyukan Janbako da Sakkida.
Tun bayan rantsar da sababbin shugabanni a ranar 29 ga watan Mayu da ya gabata, tsofaffin gwamnoni da dama suka fara fuskantar kalubale daga sababbin gwamnonin.
Jami'an 'yan sandan jihar Zamfara sun tabbatar da kubutar da yara tara da 'yan bindiga suka yi garkuwa da su a ranar Asabar a karamar hukumar Maradun ta jihar.
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Zamfara ta musanta cewa tsohon gwamna Matawalle bai bar ko sisi ba a asusun jihar. APC tace ya bar N20bn.
Yan bindiga sun kai hari da kashe akalla mutane 10 da kuma raunata mutane da dama a kauyuka Janbako da Sakiddar a kananan hukumomi biyu da ke jihar Zamfara.
Ƴan bindiga sun kai wani mummunan hari a ƙauyukan ƙaramar hukumar Maradun cikin jihar Zamfara. Ƴan bindigan sun sace ƴan mata 30 bayan sun halaka mutane da dama
Akwai sabon rikici da ya kunno kai tsakanin tsohon gwamnan APC da sabon gwamnan PDP a jihar Zamfara inda Lawal ke ci gaba da kwancewa Matawalle zani a kasuwa.
Gwamnan jihar Zamfara, Lawal Dauda, ya bayyana yadda tsohuwar gwamnatin Matawalle ta siyo manyan motoci na alfarma na biliyan N2.79bn amma ko ɗaya bai bari ba.
Gwamnatin jihar Zamfara ta yi karin haske kan labarin da ke yawo a soshiyal midiya cewa gwamnan jihar, Dauda Lawal, ya ayyana naira tiriliyan 9 a kadarorinsa.
Jihar Zamfara
Samu kari