Jihar Zamfara
Wasu miyagun 'yan bindiga sun afka wa wasu kauyuka a Jihar Zamfara cikin dare inda suka hallaka a kalla mutane tara sannan suka rabo da dama da gidajensu inda s
An gurfanar da fitaccen dillalin motoci a Gusau, babban birnin Jihar Zamfara da wasu mutane hudu kan zarginsu da halaka wani yaro, tare da cin sassan jikinsu am
Sojoji tare da taimakon 'yan sa kai a daren Asabar sun ceto wani dan siyasa da iyalansa bayan musayar wuta da suka yi da 'yan ta'addan inda aka kashe miyagu.
Rundunar sojin Najeriya ta samu nasarar ragargazar ‘yan bindifa a sansanin su da ke Gwashi,karamar hukumar Bukkuyum da wasu bangarori na dajin Anka da ke jihar.
Kotun tarayya da ke zamanta a Legas ta gayyaci tsohon dan takarar gwamna na jam’iyyar PPN a jihar Zamfara, Adamu Bashir bisa zargin damfarar wani banki kudade.
Rundunar yan sanda reshen jihar Kwara ta musanta rahoton cewa, shugaban yan bindiga, Bello Turji, ya kafa sansani a wani dajin Kwara bayan tserewa daga Zamfara
Dan majalisar tarayya mai wakiltar mazabar Gummi/Bukkuyum na jihar Zamfara, Sulaiman Abubakar Gumi ya ce korar ‘yan bindiga ne ke kawo hare-hare a garuruwa.
Jama'a su na bukatar bincike mai tsauri kan alakar da ke tsakanin wasu gwamnoni da dan ta'adda, Bello Turji, bayan an ga hotunan makusancin sa da gwamnonin.
Gwamna Bello Matawalle na Jihar Zamfara ya kara nada sabbin masu rike da mukaman siyasa a jihar don taimakawa wurin gudanar da ayyukan gwamnati, The Nation ta r
Jihar Zamfara
Samu kari