Amurka
Wani mutumi a kasar Amurka ya samu yanci bayan shekaru 37 a kurkuku yayinda aka gano karyar laifin kisan kai akayi masa a shekarar 1984 a birnin Philadelphia.
Babatunde Fashola, Ministan Ayyuka da Gidaje na Najeriya ya ce gwamnatin Muhammadu Buhari ta fi gwamnatin Amurka samar da ayyukan more rayuwa ga al'umma a kasar
Ofishin Babban Antoni na yankin California ta ce za a yanke wa Ramon Abbas, mazambanci na kasa da kasa da aka fi sani da Hushpuppi, hukunci a ranar masoya ta du
Karon farko a tarihi, Likitoci sun samu nasarar yiwa dan Adam dashin zuciyar Alade cikin wani mutumin da aka fidda rai zai rayu. Mutumin da aka yiwa dashin.
Ma'aikaciya a kamfanin TikTok ta kai kara kotu saboda samun matsalar kwakwalwa tsabar yadda take kallon bidiyo a kafar. Ta ce bata amince ba dole a bata diyya.
Daga fita sayen kayan tande-tande ga 'ya'yansa, wani mutum ya ci gagarumar gasar da ta sauya rayuwarsa, amma sai aka bashi wani zabin da ba kowa ne zai amince b
Wasu 'yan sanda sun burge matafiya yayin da suke ba da kyautar kudi ga masu wucewa da motoci. Lamari ne mai ban mamaki da ba a saba gani ba a duniyar nan..
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya shiga damuwa bayan samun labarin mutuwar wasu mutane a kasar Amurka. Ya bayyana cewa, ya kamata duniya ta sa su a addu'a.
A wani shawarin tafiye-tafiye da suka saki a ranar Alhamis, 2 ga watan Disamba, ofishin Foreign, Commonwealth & Development, FCDO, ya fitar da shawarar garesu.
Amurka
Samu kari