Aikin noma a Najeriya
Gwamnatin tarayya ta bayyana matakan da ta dauka domin shawo kan matsalar hauhawar farashin abinci a Najeriya. Ministan noma Abubakar Kyari ne ya fadi haka.
Gwamnatin tarayya ta fara raba kayan tallafin noma ga manoma daga shiyyoyi uku na jihar Kano a wani yunkuri na habaka samar wa kasa abinci da habaka noma.
Yawaitar ayyukan ta'addaci sun jawo manoma da dama sun kulle gonakinsu a Arewacin Najeriya wanda hakan yasa masana hasashen samun karancin abinci.
Gwamnan jihar Gombe, Inuwa Yahaya ya bayyana cewa gwamnatinsa ba za ta kara raba tallafin kayan abinci ga mazauna jihar ba. Ya ce kowa ya koma gona.
An yi kyakkyawar hadaka tsakanin gwamnatin tarayya da jihar Enugu inda aka fara noman rogo tare da sarrafa shi zuwa sinadarin man fetur. Yanzu shirin ya yi nisa.
Gwamnatin jihar Kebbi ta bayyana cewa ta gano wasu dake yiwa kokarinta zagon kasa. Gwamna Nasir Idris na jihar ne ya yi zargin a garin Zuru yayin bikin Uhola.
Ana zargin makiyaya da sanadin mutuwar manoma uku a kananan hukumomi biyu a jihar Benue. Manoma sun kauracewa gonakinsu saboda fargabar kai musu hari
Al'ummar jihar Kwara da dama na nuna farin cikinsu yayin da buhun shinkafa mai nauyin kilogiram 50 ya koma N52,000 zuwa N54,000 daga N80,000 da aka sayar a baya.
Matar shugaban kasa, sanata Remi tinubu ta kaddamar da shirin tallafawa mata da masu bukata ta musamman a Borno. Mutane daga Arewa maso gabas ne za su mori shirin
Aikin noma a Najeriya
Samu kari