Taraba
Sabon gwamnan jihar Taraba, Dr. Kefas Agbu, ya yi shirin bincikar gwamnatin da ya gada ta Darius Ishaku. Gwamnan ya ce ba zai ƙasa a guiwa ba wajen binciken.
Sabon gwamnan Taraba, Kefas Agbu ya amince da nadin Timothy Ketaps a matsayin Sakataren gwamnatin jihar da Jeji Williamsa a matsayin shugaban ma’aikatansa.
Gwamnan jihar Taraba, Kefas Agbu, ya rushe shugabannin riƙo na ƙananan hukumomin jihar. Sallamar su daga bakin aikinsu na zuwa ne bayan an rantsar da gwamnan.
Gabanin bikin rantsuwa da ake shirin yi, inda a nan ne za a mika mulki ga zababbun shugabbanni, an ga wasu cikin gwamnoni na ta kaddamar da ayyuka a jihohinsu.
Tsohon shugaban Najeriya, Dakta Goodluck Ebele Jonathan, ya ce matsalar tsaro ce ta fi damunsa a lokacin da mulkinsa 2010-2015, ba ya iya bacci kwata-kwata.
Gwamnan jihar Taraba, Darius Ishaku, ya musanta rahotannin da ke yawo cewa ya ince da fitar da N2bn domin siyo motocin kece raini, ga kansa da mataimakinsa.
Wani abun fashewa da ake kyautata zaton bam ne ya fashe a birnin Jalingo, babban birnin jihar Taraba, a daren ranar Lahadi. Bam ɗin ya tashi ne a wata mashaya.
Gwamnan jihar Taraba, Darius Ishaku, ya kaddamar aikin gina rukunin gidaje wansa har zuwa watan Mayu, 2023, ba'a kammala gina su ba, tun 2017 aka fara aikin.
Gwamnan jihar Taraba, Darius Ishaku, ya nemi majalisar zartaswar jihar, da ta amince a fitar da N2bn domin siya masa motocin kece raini da shi da mataimakinsa.
Taraba
Samu kari