Jihar Sokoto
Gwamna Aminu Tambuwal na jihar Sokoto ya sanar da karrama wasu daga cikin manyan jihar da suka hada da tsohon shugaban kasa Shehu Shagari, Sarkin Musulmai.
Kwamishinan 'yan sandan jihar Sokoto ya yabawa wasu jami'ansu bisa kin karbar cin hancin N800,000 da wasu barayin wayar wutar lantarki suka basu a lokacin da
Wani jami'in hukumar EFCC ya gamu da ajalinsa a jihar Sokoto. Jami'in ya mutu ne bayan faɗa ya ɓarke tsakaninsa da abokan aikinsa a dalilin ajiyar wasu kaya.
'Yan majalisar dokokin jahar Sokoto sun gabatar da wata doka da zata sanya rage yawan kudaden da ake kashewa a wajen bukukuwan aure, suna da na kaciya da akan
Wasu mutum 20 sun nutse cikin ruwa a wani haɗarin jirgin ruwa da ya auki a jihar Sokoto. Mutanen sun nutse ne yayin da suka je samo makamashi a kan jirgin.
Rundunar sojin Najeriya ta hallaka akalla ‘Yan bindiga 14 a wani farmaki da suka kai tare da kwamushe shugaban ‘yan ta’addan a Arewa maso yammacin Najeriya.
Zababben gwamnan jihar Sokoto ya ce ya kafa kwamitin zai binciki yawaita kashe kudi da cin bashin da gwamnatinsa ke yi a tsawon shekarun da ya yi mulki a jihar.
Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal ya rantsar da sakatarorin din-din-din 23 da manyan daraktoci 15 a ranar 2 ga Mayu, yan kwanaki kafin mika mulki.
Mai martaba sarkin Musulmai, Alhaji Sa'ad Abubakar III, ya roki yan takarar da suka garzaya Kotu bayan shan kaye da su rungumi duk hukuncin da Kotu ta yanke.
Jihar Sokoto
Samu kari