Jihar Sokoto
A ranar Alhamis data gabata ne kotun koli ta tsayar da ranar Litinin, 20 ga watan Janairu, domin yanke hukunci a kan karar kalubalantar kujerun gwamnonin jihohin Kano da Sokoto. A ranar Laraba ne kotun kolin mai alkalai 7 a karkas
Wasu Masoyan Gwamna Aminu Tambuwal da Abdullahi Ganduje sun dage da addu’a kafin zaman kotu a makon nan, inda su ka hakikance cewa har a kotun koli, su za su sake samun nasara.
Malaman addinin Isalama na jihar Sokoto sun hada salla ta musamman don neman taimakon Allah a hukuncin da kotun koli zata yanke a kan nasarar Aminu Tambuwal da ake kalubalanta a jihar. Idan zamu tuna, kotun kolin ta saka ranar 20
A wani hukuncin da ta zartar a yammacin ranar Talata, 14 ga watan Janairu, kotun kolin ta kwace kujerar gwamnan Imo, Emeka Ihedioha, dan jam'iyyar PDP tare da tabbatar da Hope Uzodinma, dan jam'iyyar APC a matsayin halastaccen zab
Hukumar kashe gobara ta jihar Sokoto ta tabbatar da barkewar gobara a tsohuwar kasuwa da ke Sokoto wacce ta kona shaguna 20. Lamarin ya fara ne da misalin karfe 11:00 na daren ranar Litinin sannan ya ci gaba har zuwa karfe 2:00.
Bayan al'amura sun dan lafa kuma ya koma kan kujerarsa ya zauna, Jastis Muhammad ya gaggauta sanar da cewa an dakatar da sauraro da kuma yanke hukunci a kan kararrakin zabe saboda rashin lafiyar da ta fada wa daya daga cikin alkal
Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Tambuwal a ranar Juma’a, 10 ga watan Janairu ya yi umurnin fara biyan ma’aikata karancin albashi na 30,000 wanda aka aiwatar a jihar.
Rahoton da ke zuwa mana ya nuna cewa Allah ya yiwa dan Majalisar dokokin jihar Sokoto, Honarabul Isa Harisu Kebbe, rasuwa. Dan majalisar mai wakiltar karamar hukumar Kebbe ya rasu ne a yau Litinin, 30 ga watan Disamba.
Za ku ji yadda arangamar Bafarawa da Aliyu Wammako ta kaya a filin jirgi inda aka yi cacar-baki a gaban Jama’a tsakanin Sanata Wammako da Mai gidansa a baya.
Jihar Sokoto
Samu kari