Jihar Sokoto
'Yan sanda a jihar Sokoto sun tabbatar da nasarar cafke wani da ke kulawa da 'yan bindiga idan sun samu raunuka a birnin Sokoto mai suna Jamilu Yusuf.
Dakarun tsaro sun yi nasarar kama Kachalla Duna Tagirke, hatsabibin 'dan bindiga da ya addabi garuruwan jihar Sokoto. Yana da goyon bayan Bello Turji.
Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Sa’ad Abubakar ya nuna damuwa kan yadda aka bar matasa babu aikin yi inda ya ce hakan babban barazana ce ga Najeriya.
Bankin Duniya ya fitar da sabon rahoto kan yunwa da za a sake shiga a jihohin Arewacin Najeriya guda bakwai saboda rashin tsaro a wannan shekara da muke ciki.
Yayin da ake cikin mawuyacin hali, Sarkin Musulmi, Sa’ad Abubakar ya bukaci hukumar ICPC d daukar mataki kan masu boye kayayyakin abinci a Najeriya.
Mai ba gwamna Ahmed Aliyu na jihar Sakkwato shawara na musamman, Buhari na Mallam, ya yi murabus daga kan muƙaminsa saboda abinda ya kira cin mutunci.
Shugaban ƙungiyar gwamnonin yankin Arewa maso Yamma, Dr. Dikko Umar Radda, ya bayyana cewa babu batun yin sulhu tsakaninsu da ƴan bindiga a yankin.
Wasu miyagun yan bindiga sun kai sabon farmaki a jihar Sokoto inda suka tafka sabuwar ta'asa. Yan bindigan sun yi awon gaba wani babban dan kasuwa.
Kotun koli ta tabbatar da zaben Ahmed Aliyu a matsayin gwamnan jihar Sokoto, inda ta yi watsi da daukaka karar da Saidu Umar na jam'iyyar PDP ya yi.
Jihar Sokoto
Samu kari