Jihar Sokoto
Wani mai aikin leburanci ya shiga hannun hukumar yaki da safarar mutane ta kasa (NAPTIP) bisa zargin aikata luwadi da wasu kananan yara su 12 a jihar Sokoto.
A yau ne aka birne hakimin Tambuwal a jihar Sokoto, Alhaji Sa'ada Mainasara Dahiru. Basaraken mai shekaru 58 a duniya ya rasu ne a ranar Alhamis a garin Abuja.
Ibrahim Abdullahi Gobir mai wakiltan yankin Sokoto ta gabas a majalisar dattawa ya bukaci gwamnatin tarayya da ta binciki sarakunan gargajiya a matsalar tsaro.
Muhammadu Bello, hadimi na musamman ga gwamnan kan harkokin sadarwa da hulda da al'umma, shi ne ya bayyana hakan cikin wata sanarwa da ya fitar a ranar Talata.
Wani mutum dan asalin kasar Nijar wanda ake zargin yana samar wa da 'yan bindiga makamai ya sha mugun dukan da ya sha a hannun jama'a. An samu gawarsa a rafi.
Kalaman na Buratai na zuwa ne a daidai lokacin da wasu mutane ke ganin cewa Najeriya na fuskantar babbar barazanar tsaro sakamakon yawaitar hare-haren 'yan bind
Sanarwar ta bayyana cewa dakarun rundunar soji sun sake kama wasu gagararrun 'yan bindiga biyu; Gabbe Muhammad da Muhammad Bello, a kauyen Mai Filoti da ke yank
Rundunar sojojin Najeriya karkashin shirin Operation Hadarin Daji sun ci galaba a kan wasu 'yan bindiga a jihohin Zamfara da Sokoto inda suka kashe wasun su.
A cewar Enenche, dakarun NAF sun kaddamar da harin ne ranar Alhamis, 9 ga watan Yuli, bayan samun sahihan bayanan da su ka tabbatar da cewa wasu 'yan bindiga su
Jihar Sokoto
Samu kari