Jihar Sokoto
Babbar hedkwatar sojojin Najeriya ta jaddada cewa an samu nasara a farmakin da Amurka ta kai jihar Sakkwato, ta ce za a fitar da cikakkun bayanai nan gaba.
Gwamnonin jihohin Lagos, Abia, Ogun, Enugu, Osun, Delta, Sokoto, Edo, Bayelsa da Gombena shirin ciwo bashin Naira tiriliyan 4.287 a 2026 kan kasafin kudi.
Gwamnonin jihohin Arewacin Najeriya akalla guda biyar ne suka kaddamar da jami'an tsaro domin kakkabe masifar yan bindiga da suka addabi al'ummominsu.
Malamin addinin Musulunci, Dr. Ahmad Gumi ya ce Najeriya na bukatar taimakon kasashen waje kan tsaro, amma ba daga masu laifi, wariya ko masu tayar da zaune tsaye ba
Adamu Garba ya soki harin makamin Tomahawk da Amurka ta kai a Najeriya, yana mai cewa matakin ya raina martabar sojin kasar kuma yana barazana ga rayuwar farar hula.
Rahotannin da ke yawo cewa an kashe shahararren hatsabibin ‘yan bindiga, Bello Turji, a harin sama na kasar Amurka a jihar Sokoto ba gaskiya ba ne.
Ana zargin ‘yan ta’adda a yankin Arewa na fara guduwa daga maboyarsu bayan hare-haren sama da kasar Amurka ta kai a Sokoto da wasu sassan Najeriya.
Mai ba Shugaba Tinubu shawara kan yada labarai, Daniel Bwala ya bayyana hare-haren sama da Amurka ta kai wa ‘yan ta’adda a Sokoto a matsayin abin da ke da “ruɗani”.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya ce ya sauya ranar kai harin sojoji kan ’yan ISIS a Najeriya zuwa ranar bikin Kirsimeti domin wani dalili na musamman.
Jihar Sokoto
Samu kari