Jihar Sokoto
Gwamna Ahmed Aliyu na jihar Sokoto ya bayyana farin cikinsa da yadda masu kudi suka gudanar da azumin watan ramadan. Ya ce sun kyauta da suka taimaki mabukata
Yayin da aka yi ta cece-kuce kan abin da ya aikata, Malamin Musulunci, Sheikh Musa Lukuwa ya magantu kan dalilinsa na jagorantar sallar idi a jiya Talata.
Ana fargabar rasuwar mutane 4 a karamar hukumar Isa, jihar Sakkwato. Har yanzu hukumar NCDC ta ce ba a kai ga gano asalin cutar ba. Yara ne suka fi kamuwa
Sheikh Musa Ayyuba Lukuwa ya jagorancin sallar idin karamar sallah yau Talata bisa hujjar cewa an ga wata a wurare da dama a Jamhuriyar Nijar da Najeriya.
An sanar da ranar da ya kamata Musulmai a Najeriya su fara duba watan sallah a shekarar 2024, wanda tuni an azumci kwanaki da dama a watan Ramadana.
An shiga firgici bayan mutane tara sun rasa rayukansu yayin karbar kyautar kayan salla a gidan Sanata kuma tsohon gwamnan jihar Sokoto, Aliyu Wamakko.
Gwamnatin jihar Sokoto karkashin jagorancin Gwamna Ahmed Aliyu ta fito ta musanta batun ciyo bashin makudan kudade da aka ce domin gudanar da ayyuka.
A jiya Laraba 27 ga watan Maris aka yi ta yada jita-jitar cewa hatsabibin ɗan bindiga, Dogo Giɗe ya mutu a jihar Sokoto, an samu karin bayani kan labarin.
Asibitin kwararru na Reliance da ke Sokoto a ranar Laraba ya musanta cewa ya yi jinyar shugaban ‘yan bindiga Dogo Gide, wanda sojoji suka harbe shi.
Jihar Sokoto
Samu kari