Siyasar Najeriya
Gwamna Abdullahi Ganduje ya bukaci musulman jihar Osun da su sake zabar gwamna Gboyega Oyetola na jam'iyyar APC a karo na biyu domin shi musulmi ne kamar su.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party, Peter Obi, ya fara zuwa kamfen yankin arewacin Najeriya. Obi, wanda ke da magoya baya kafofin sada zumunta
NNPP ta su Rabiu Kwankwaso ta na kara shiga Arewa maso gabas. Sanata Isa Hamma Misau ya bada sauya-shekarsa daga jam’iyyar APC mai mulki zuwa NNPP a makon nan.
Za a ji Bola Ahmed Tinubu ya zabi Musulmi, Kashim Shettima ya zama Abokin takarsa a APC. DSS ta na ganin hakan zai haifar da rashin zaman lafiya a Najeriya.
Guguwar sauya sheka ta sake shiga majalisar dattawan Najeriya, Sanata daga jihar Akwa Ibom. Bassey Alvert, ya tabbatar da ficewa daga babbar jam'iyyar hamayya.
A gobe ne al'ummar jihar Osun zasu yanke wanda zai cigaba da jagorantar jihar na tsawon shekaru hudu masu zuwa, gwamna Oyetola ya samu gaggarumin goyon baya.
Jam'iyyar APC reshen Jihar Borno ta zabi Antoni Janar na Jihar, Kaka Shehu Lawan a matsayin dan takarar kujerar sanata na Borno Central da a halin yanzu Sanata
Bayan Babbar Kotun taraƴyadake Gusau, ita ma Kotun ɗaukaka ƙara dake Sakkwato ta bi sahu, ta yi watsi da bukatar tsige gwamna Matawalle kan sauya sheka zuwa APC
Gwamnan jihar Ondo, Rotimi Akeredolu, ya ɗan yi wa majalisar kwamishinoninsa garambawul, sai dai lamarin ya shafi ɗaya daga cikin wacce ta nuna rashin jin daɗi.
Siyasar Najeriya
Samu kari