Siyasar Najeriya
Tawagar yaƙin neman zaɓen shugaban kasa na PDP ya ce tarukan da Atiku ke aiwatarwa a kasashen waje za su jawo muhimman abubuwa ga Najeriya idan ya ci zabe.
Shugabannin Yarbawa, gwamnoni da shugabannin Afenifere sun hallara yayin da Pa Reuben Fasoranti ya sakawa dan takarar shugaban kasa na APC, Tinubu albarka.
Za a ji labari Dauda Adamu Kahutu wanda aka fi sani da Rarara, ya yi hira da gidan yada labarai na DCL Hausa, ya yi karin haske kan sabin da aka samu da shi.
Gwamnan jihar Ondo, Oluwarotimi Akeredolu, ya yi ikirarin cewa Peter Obi ba zai samu ko kuri'a ɗaya a jiharsa a 2023 ba sakamakon babu ɗan Obidient ko guda
Maganar da Dr. Iyorchia Ayu ya yi na hana mutum tsayawa takara ya jawo masa suka daga CUPP. Imo Ugochinyere yana ganin shugaban jam’iyyar yana neman kashe PDP.
Dan takarar shugaban kas ana jam'iyyar APC, Asiwaju Bola AhmadTinubu ya samu babban abin da yake bukata domin tunkarar babban zaben 2023, Daily Trust ta ruwaito
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya bi sahun gwamna Nyesom Wike da Samuel Ortom, yace ba zai zauna inuwa ɗaya da Atiku ba idan har Ayu ne a shugaban PDP na kasa
Gwamnonin Ebonyi, Enugu da Abia da mataimakin gwamnan Anambra da Imo sun shiga wata ganawar sirri a gidan gwamnatin jihar Enugu, Vanguard ta ruwaito yau...
Wani jigon jam'iyya mai kayan marmari a Kaduna, Alhaji Ahmes Tijjani, yace babu tantama Kwankwaso ne zai zama zakara a babban zaben 2023 dake tafe saboda w
Siyasar Najeriya
Samu kari