Siyasar Najeriya
Shehu Sani, tsohon sanata mai wakiltan Kaduna Central ya shawarci Shugaba Joe Biden na Amurka ya taya zababben shugaban Najeriya, Bola Tinubu, murnar cin zabe.
Yayin da kowace jam'iyya ke shirin zuwan zaben gwamnoni da mambobin majalisar dokoki, jam'uyyar Labour Party a Kwara ta tsinci kanta cikin kakanikayi da rudani.
Gabannin rantsar da majalisar dokokin tarayya ta 10 a watan Yuni, a kalla zababbun sanatoci guda biyar ne suke zawarcin mukamin shugaban majalisar dattawa.
Yayin da rage kwanaki kasa da 5 zaben gwamna a jihar Oyo, gwamna Seyi Makinde ga samu ƙarin babban goyon baya daga ɗan takarar gwamna a inuwar jam'iyyar SDP.
Jigon jam'iyyar APC a Jihar Legas, Biodun Ajiboye, ya zargi kungiyar masu fafutukar kafa Biafra IPOB da marawa, Mr Peter Obi, na jam'iyyar Labour baya a zabe.
Zababben sanatan Kano Central karkashin jam'iyyar NNPP, Sanata Rufai Hanga ya ce Shugaba Muhammadu Buhari bai tsinana komai ba kuma bai san makamashin aiki ba.
Yanzu muke samun labarin yadda gwamna Inuwa Yahaya ya yi nasarar samun goyon bayan gwamnoni 8 cikin 13 da suka kulla yarjejeniyar zaman lafiya dasu a bana.
Malamin addini ya ce, ya kamata Buhari ya sallami shugaban hukumar zabe mai zaman kanta, INEC saboda sakamakon zaben shugaban kasa na wannan shekarar bana.
Yanzu muke samun labarin yadda aka sace wani dan takarar majalisar wakilai a matakin jiha a jihar Ribas yayin da ya saura kwanaki uku kacal a yi zabe a kasar.
Siyasar Najeriya
Samu kari