Siyasar Najeriya
An samu rudani game da halin da 'yan Najeriya mazauna Sudan ke ciki, an ce sun gagara dawowa saboda an gaza dauko su a lokacin da Buhari ya ba da kudi a yi.
Daga karsje dao sojojin Najeriya na sama za su tafi dauko 'yan kasar da suka makale a Sudan a lokacin da yaki ya barke a kasar. Rahoto ya bayyana yadda bayanai.
Sen. Dino Melaye, dan takarar gwamna na jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, a zaben watan Nuwamban 2023 ya ce zai yi mulki da tsoron Allah idan an zabe shi
Zabebben shugaban kasa a Najeriya ya bayyana dan takarar da ya amince dashi ya gaji Yahaya Bello a zaben gwamnan Kogi da ke tafe a watan Nuwamban mai zuwa.
Kano - Gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya maida martani cewa gwamnatinsa na shirya miƙa mulki ga sabuwar gwamnati karkashin Abba Kabir Yusuf.
Sanata Shehu Sani ya bayyana gaskiyar dalilin da yasa gwamnatin Buhari ta dage aikin kidayan bana. Ya ce an yi hakan ne don daura wa Tinubu manyan kudi a gaba.
Shugaban majalisar dattawa, Sanata Ahmad Lawan, ya shawarci manyan yan takarar shugaban ƙasa, waɗanda Tinubu ya buga da ƙasa su dawo a hada hannu don ci gaba.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, da abokinsa gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde sun ziyarci shugaban kasa mai jiran gado, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, a Abuja.
Shugaban kasa mai barin gado, Muhammadu Buhari, da shugaban kasa mai jiran gado, Asiwaju Bola Tinubu sun gana a Aso Rock sun yi sallar Jummu'a tare a Masallaci.
Siyasar Najeriya
Samu kari