Siyasar Najeriya
Jihar Kaduna ba ta da wakili har yanzu a cikin ministocin Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu. Wata ƙungiya daga Kudancin Kaduna ta buƙaci a ba yankin kujerar.
Tsohon gwamnan Kano kuma shugaban APC na ƙasa, Abdullahi Umar Ganduje, ya sha alwashin cewa za a shawo kan rigingimun cikin gida da duka barke a jam'iyyar.
Kwankwaso da ‘Yan Kwankwasiyya gamu da cikas a siyasa, rigima ta kusa cinye NNPP. Shugaban rikon kwarya ya ce za a hukunta Dr. Boniface Okechukwu Aniebonam.
Shugaban ƙasa, A. Bola Ahmed Tinubu, ya yi kira ga 'yan Najeriya da su sauya duk wani gwamna da ya gaza kawo sauƙin da ya kamata idan babban zaɓe ya zagayo.
An ji magoya baya sun shiga duhu a sakamakon haduwar Rabiu Musa Kwankwaso da Bola Tinubu bayan zaman da jigon na NNPP ya yi da Atiku Abubakar a gidansa kwanaki.
Ƙotun ɗaukaka kara mai zama a Owerri, babban birnin jihar Imo ta tsige Julius Abure daga kujerar shugaban jam'iyyar LP na ƙasa kana ta tabbatar da Lamidi Apapa.
Sakatariyar gwamnatin jihar Ondo, Princess Odu ta bayyana cewa lokaci ya yi da za a zaɓi mace a matsayin gwamna tun bayan dawowar mulkin demokuradiyya a 1999.
Jami'an yan sanda cikin shirin ko ta kwana sun mamaye babbar hedkwatar APC da ke birnin tarayya Abuja yau Alhamis yayin da ake shirin rantsar da mambobin NWC.
A makon nan ne Jam’iyyar APC ta gudanar da zabe, an samu sababbin Shugabanni 6 da za su rike NWC, su taimakawa Abdullahi Ganduje bayan wasu sun bar mukamansu.
Siyasar Najeriya
Samu kari