Siyasar Najeriya
Matasan Arewacin Najeriya sun fito sun bayyana yankin da ya kamata a ba shugabancin majalisar dattawa da na wakilai bayan da kowa ke nuna sha'awarsa na mukamin.
Zababben ɗan majalisar wakilan tarayya karkashin inuwar NNPP mai kayan daɗi, Abdulmumini Jibrin Kofa, ya ce sun karantar da darasin siyasa ga gwamna Ganduje.
Dan takarar shugaban kasa a Labour, Peter Obi ya bayyana yadda aka matsa masa lamba kan ya bar Najeriya bayan da asirinsa ya tonu game da zaben shugaban kasa.
Manyan yan siyasa daga jam'iyyun adawa da suka hada Gwamna Nyesom Wike, Olusegun Osoba da kuma James Ibori sun goyi bayan Wase ya zama kakakin majalisar wakilai
Shugaban kasa mai barin gado nan da yan watanni, Alhaji Muhammadu Buhari, ya ce ya ƙagara ya ganshi a Daura bayan miƙa mulki a ranar 29 ga watan Mayu, 2023.
Gwamnatin Najeriya ta ba da bayanin wadanda ke daukar nauyin ta'addanci da tallafawa kungiyoyin ta'addanci a kasar. Ta ce, akwai hannun kasashen turai a IPOB.
‘Yan adawa sun fara kutun-kurun, ana so a mamayi Jam’iyyar APC. ‘Yan PDP, LP, APGA, YPP da NNPP su na ganin adadinsu ya kai su iya tsaida wanda zai zama shugaba
Gwamnan jihar Abiya, Okezie Ikpeazu, ya mance da kalubalen da yake sha bayan ɗan takarar PDP ya sha kaye a zaben gwamnan da aka kammaƙa hannun Labour Party.
Mai Mala Buni, gwamnan jihar Yobe kuma tsohon shugaban kwamitin rikon kwarya na APC ta ƙasa ya bayyana wanda ya cancanta ya zama kakakin majalisar wakilai.
Siyasar Najeriya
Samu kari