Siyasar Najeriya
Shugaban Najeriya, Alhaji Muhammadu Buhari, ya caccaki gwamna Samuel Ortom na jihar Benuwai, ya ce rashin katabus dinsa ya sa talakawa suka juya masa ba a zaɓe.
Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta (INEC) ta baiwa gwamna Ahmadu Fintiri na jihar Adamawa takardar shaidar lashe zaben gwamnan Adamawa a birnin tarayya Abuja.
Mataimakin shugaban APC na kasa – Arewa maso yamma, Salihu Lukman, ya baiwa shugaban jam’iyyar na kasa, Sanata Abdullahi Adamu wa’adin sati 1 ya kira taron NEC.
Zababben shugaban kasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya roki rundunar yan sanda ta gudanar da bincike kan ruɗanin da ya faru yayin cikon zaben gwamna a Adamawa.
Bayan kammala babban zaɓen 2023 ranar 15 ga watan Afrilu, tuni rige-rige da fafatukar neman muƙamai ta balle a jam'iyyar APC mai mulki da babbar mai adawa PDP.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dawo Najeriya a ziyarar da ya kai kasar Saudiyya domin yin aikin Umrah a cikin wannan watan na Ramadana mai alfarma na bana.
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC) ta jihar Kebbi, ta ba zaɓaɓben gwamnan jihar satifiket ɗin lashe zaɓe. Zaɓaɓben gwamnan ya sha wani babban alwashi.
Labarin da muke smau ya bayyana cewa, wasu tsagerun 'yan bindiga sun sace direban mataimakin gwamnan jihar Nasarawa a jiya da dare a lokacin da ya kai ziyara.
Rahotanni sun tabbatar yau Laraba hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC) za ta miƙa wa gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Fintiri, satifiket ɗin lashe zaɓe.
Siyasar Najeriya
Samu kari