Siyasar Najeriya
Hukumar zabe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC) ta bukaci rundunar yan sandan Najeriya ta bincike tare da gurfanar da kwamishinan zaɓe na jihar Adamawa, Hudu Ari.
Jam'iyyar APC a jihar Gombe, ta kori sanata mai ci, Muhammad Danjuma Goje, bisa zargin yi mata zagon ƙasa, a babban zaɓen da aka kammala na shekarar 2023..
Rahotanni daga babban birnin tarayya Abuja sun nuna cewa baki ɗaya kwamishinonin hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa sun shiga ganawar sirri kan zaben Adamawa.
Rahotanni sun bayyana kan ranar da hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC) za ta bayyana sakamakon zaɓen gwamnan jihar Adamawa mai cike da umbin ruɗani.
Gwamna David Umahi na jihar Ebonyi ya bayyana yadda ya shiga mamaki bayan sanin wasu iyalansa Peter Obi suka zaɓa maimakon jam'iyyar APC a zaben shugaban ƙasa.
Gwamna Inuwa Yahaya na jihar Gombe ya rushe majalisar zartaswansa baki ɗayanta, ya umarce su kowa ya rubuta bayanai ya miƙa wa Sakatare kafin ko ranar Laraba.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya roki hukumar zabe mai zaman kanta ta ƙasa ta gaggauta gyara kuskuren da jami'inta ya tafka a zaben gwamnan jihar Adamawa.
Wata ƙungiyar magoya bayan Peter Obi, ta nemi zaɓaɓben shugaban ƙasan Najeriya, Bola Tinubu, da ya fito ya wanke kansa kan zargin zama ɗan Guinea da ake masa.
Jam'iyyar APC mai mulki Najeriya ta tura sunayen yan takarar gwamna a jihohin Imo, Bayelsa da Kogi ga hukumar zaɓe mai zaman kanta bayan gama xaben fidda gwani.
Siyasar Najeriya
Samu kari