Siyasar Najeriya
Wasu ɓata-gari da ake zaton ɗaukar nauyinsu aka yi sun kai farmaki kan sakatariyar jam'iyyar Social Democratic Party (SDP) a jihar Kogi, sun yi barna mai yawa.
Yanzu muke samun labarin yadda hukumar DSS ta sako Abdulaziz Yari, tsohon gwamnan jihar Zamfara bayan shafe kwanaki a hannunsu. Ba a fadi dalilin kama shi ba.
Hadimin tsohon mataimakin shugaban ƙasa Atiku Abubakar, ya ce Shugaba Tinubu ya fara rabon mukamai ga masu sukarsa saboda wata maƙarƙashiya da ya ke ƙullawa.
Yanzu muke samun labarin yadda gwamnatin jihar Sokoto ta kafa kwamiti domin binciken yadda ake ciki game da yadda gwamnatin Tambuwal ta kasance a bayan nan.
Sheikh Gumi ya bayyana cewa, zai iya jagorantar sulhu tsakanin 'yan bindiga da gwamnati a yanzu. Ya bayyana dalilinsa na fadin hakan da yadda za a yi sulhun.
An nemi kasashe da yawa su hana Abba Gida-Gida da ahalinsa biza saboda yadda yake kuntatawa Kanawa. An bayyana hakan ne saboda dalili gida daya kacal a jihar.
Gaskiya ta bayyana kan labarin cewa kotun sauraron ƙararrakin zaɓe ta bayar da umarnin cafke shugaban INEC, Farfesa Mahmood Yakubu. Bincike ya nuna ƙarya ne.
Mataimakin shugaban Najeriya, Sanata Kashim Shettima, ya gana da mambobin tsohuwar majalisar dattawa ta 9 a fadar shugaban kasa ranar Jumu'a 7 ga watan Yuli.
Gwamna Ademola Adeleke na jihar Osun ya tura sunayen kwamishinoni 25 ga majalisar dokokin jiha, watanni Tara bayan ya karbi mulki daga hannun Oyetola a 2022.
Siyasar Najeriya
Samu kari