Siyasar Najeriya
Gwamnan jihar Ribas, Similanayu Fubara da tsohon gwamnan da ya gaba, Nyesom Wike, ministan Abuja sun haɗu sun gaisa a fadar shugaban kasa da ke Abuja.
Gwamnatin jihar Rivers ta musanta rahotannin cewa Gwamna Siminalayi Fubara ya kori shugaban ma'aikatansa da bayar da umarnin korar shugabannin kananan hukumomi.
An gano rikicin siyasar jihar Ribas yana da nasaba da matakin da Gwamna Siminalayi Fubara ya dauka na farfado da manufar Rotimi Amarchi, wannan ya fusata Wike.
Tsohon ɗan takarar gwamna a inuwar PDP a jihar Kogi, Joseph Erico, ya jagoranci dandazon masu sauya sheka daga jam'iyyu sun rungumi APC mai mulki.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya yi ba’a ga furucin Atiku Abubakar a taron manema labarai a ranar Litinin, yana mai zargin dan takarar na PDP da murde ra’ayin jama’a.
Gwamna Fubara na jihar Ribas ya shiga ganawa yanzu haka da dattawan jam'iyyar PDP yayin da ake yunkurin tsige shi a majalisar dokokin jihar ranar.Litinin.
Yayin da ake ta rigimar tsige gwamna Siminalayi Fubara, mambobi masu goyon bayan mai girma gwamna sun zabi Ehie Edison a matsayin sabon shugaban majalisa.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya jaddada cewa ko alama Tinubu bai ci zaɓen shugaban ƙasan 2023 da aka yi ba a Najeriya.
Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara, ya yi zargin cewa an haɗa baki da jami'an tsaron jihar. Hakan na zuwa ne yayin da ake cigaba da shirin tsige shi.
Siyasar Najeriya
Samu kari