Siyasar Najeriya
Yanzu nan labari ya zo cewa Hukumar INEC ta bada sanarwar dakatar da zaben sabon gwamna a wasu daga cikin bangarorin jihar Kogi kamar yadda wasu su ke kira.
Dan takarar Gwamna a inuwar jam'iyyar PDP a zaben Gwamnan jihar Kogi, Sanata Dino Melaye ya samu nasara a akwatun da yake kaɗa kuri'a da gagarumin rinjaye.
Al'umma suna nan sunyi zugum suna jiran ganin yadda za ta kaya a yayin da hukumar zabe INEC ke shirin gudanar da zabukan gwamba a jihohin Kogi, Bayelsa da Imo.
Wasu tsagerun yan bindiga dauke da muggan makamai sun farmaki masu zabe a rumfar zaben Agala Ogane, Anyigba, jihar Kogi. Sun halaka wani Umar Hassan.
Jam'iyyar PDP ta lashe zabe a akwatin farko da aka fara sanar da sakamakon zabensa a jihar Imo. Wannan nasarar, tuni dan takarar gwamnan jihar na PDP ya hasasho ta.
A yayin da ake gudanar da zabukan zabe a jihar Bayelsa, wasu masu zabe sun yi zargin jam'iyyar APC da PDP suna siyan kuri'u daga masu zabe a wasu yankuna.
Tsohon shugaban ƙasa, Dakta Gooduck Ebele Jonathan, ya bukaci majaisar tarayya ta fara shirye-shiryen dakatar da zaɓukan da ake shirya wa a bayan babban zabe.
Tsohon Gwamnan jihar Filato, Simon Bako Lalong, ya ce har yanzun bai yanke hukuncin kan Muƙamin da zai runguma ba tsakanin Minista da Sanata bayan hukuncin Kotu.
Kotun ɗaukaka kara ta amince da hukuncin Kotun zaɓe, ta fattaki ƙararrakin jam'iyyun AA da APC da suka kalubalanci nasarar Gwamna Umo Eno na Akwa Ibom.
Siyasar Najeriya
Samu kari