Siyasar Najeriya
Kotun daukaka kara mai zama a Legas ta maida wa Thaddeus Attah kujerarsa ta ɗan majalisar tarayya karkashin jam'iyyar LP bayan Kotun zabe ta soke nasararsa.
Zaɓen gwamnan jihar Kogi na ranar Asabar, 11 ga watan Nuwamba, ya sanya mamyan ƙabilu uku na jihar na kokawa wajen ganin sun samar da gwamnan jihar.
Jigon jam'iyyar APC, Francis Okoye, ya nuna ƙwarin gwiwarsa cewa Gwamna Hope Uzodinma na jihar Imo, zai yi nasara a zaɓen gwamnan na ranar Asabar, 11 ga Nuwamba.
A gobe ne za a gudanar da zaben gwamna a jihar Imo da wasu jihohi biyu a Najeriya, hakan yasa muka tattaro muku wasu bayanai kan siyasar jihar Imo.
Gaba daya abubuwan da ya kamata ku sani game da dan takarar gwamna na jam’iyyar SDP, Hon. Murtala Yakubu Ajaka, gabannin zaben ranar 11 ga Nuwamba.
A yayin da ake shirin yin zaben gwamna a jihar Kogi a ranar Asabar 11 ga watan Nuwamba, ana fatan Gwamna Yahaya Bello zai mika mulki ga sabon gwamna.
Rahotanni daga ƙaramar hukumar Brass ta jihar Bayelsa sun nuna an samu tashin tashina tsakanin magoya bayan APC da na PDP kan sauke kayayakin zabe.
Sanata Samuel Nnaemeka Anyanwu, ɗan takarar Gwamna a inuwar jam'iyyar PDP ya musanta rahoton da ke yawo cewa ya hakura da shiga takara a zaben gobe.
Yayin da ake shirye-shiryen gudanar da zabe a jihohin Kogi da Bayelsa da Imo, masana sun yi martani kan wanda zai yi nasara musamman a jihar Kogi.
Siyasar Najeriya
Samu kari