Siyasar Najeriya
A halin yanzu an kawo karshen zaben gwamna a rumfunan zabe da dama a jihar Kogi kuma tuni jami'an Hukumar Zabe mai Zaman Kanta (INEC) sun fara kidaya kuri'u.
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC) ta sanar da kuɓutar da aka sace ana jajibirin zaɓen gwamnan jihar Bayelsa na ranar Asabar, 11 ga watan Nuwamba.
Gwamnan jihar Imo, Hope Uzodinma ya lashe dukkanin ƙananan hukumomi 27 a zaɓen gwamnan jihar Imo da aka gudanar a ranar Asabar, 11 ga watan Nuwamban 2023
Kotun ɗaukaka ƙara mai zamanta a birnin tarayya Abuja, ta tanadi hukunci kan ƙarar da ke ƙalubalantar nasarar gwamna Caleb Mutfwang na jihar Plateau.
Ƴan takarar gwamnan jam'iyyun PDP da LP a jihar Imo, sun nemi da a soke zaɓen gwamnan jihar na ranar Asabar, 11 ga watan Nuwamba, saboda maguɗin zaɓe.
Wakilin jam'iyyar Labour Party (LP) a cibiyar tattara sakamakon zaɓen gwamnan jihar Imo, ya sha dukan tsiya ana tsaka da tattara sakamakon zaɓen.
Dan takarar jam'iyyar PDP a zaben gwamnan jihar Imo, Samuel Anyanwu ya bayyana cewa yana da tabbacin cewa shine zai lashe zaben gwamnan da ke gudana a jihar.
Yanzu nan labari ya zo cewa Hukumar INEC ta bada sanarwar dakatar da zaben sabon gwamna a wasu daga cikin bangarorin jihar Kogi kamar yadda wasu su ke kira.
Dan takarar Gwamna a inuwar jam'iyyar PDP a zaben Gwamnan jihar Kogi, Sanata Dino Melaye ya samu nasara a akwatun da yake kaɗa kuri'a da gagarumin rinjaye.
Siyasar Najeriya
Samu kari