Siyasar Najeriya
Yayin da ake ta kace-nace kan asalin hukuncin da kotun ɗaukaka kara ta yanke kan zaben Kano, NWC karkashin Ganduje ya kori shugabannin APC na jihar Ribas.
Kotun daukaka kara mai zama a Abuja ta sanya ranar Alhamis, 23 ga watan Nuwamba a matsayin ranar raba gardama kan sahihin wanda ya ci zabe a Nasarawa.
Gamayyar ƙungiyoyin da ke rajin kare dimokuradiyya a Najeriya, sun yi magana kan hukuncin kotun ɗaukaka ƙara na tsige Gwamna Abba Kabir Yusuf na NNPP.
Kotun daukaka kara ta bukaci lauyoyin da ke da hannu a shari'ar zaben gwamnan jihar Kano da su dawo da takardun hukuncin da ta yanke na tsige Gwamna Abba.
Tsohon sanata, Sani, ya ce ya zama wajibi a yi taka tsan-tsan bayan da takardar CTC ta nuna cewa Kotun Daukaka Kara ta tabbatar da nasarar Gwamna Abba Kabir
Shugaban cocin INRI Evangelical Spiritual Church, Primate Babatunde Elijah Ayodele ya aike da gargadi ga dan takarar gwamnan PDP na jihar Nasarawa.
Honorabul Moses Thomas, kakakin majalisar dokokin jihar Filato da mataimakinsa sun miƙa takardar sauka daga kan shugabancin majalisar ranar Talata.
Jami'an rundunar ƴan sandan Najeriya sun mamaye tare da kwace iko da majalisar dokokin jihar Ribas biyo bayan zama biyu daban-daban da yan majalisar suka yi.
Mamba mai wakilatar Anambra ta Arewa ya dakawa shugaban majalisar dattawa tsawa bayan da ya sanar da shugabannin bangaren marasa rinjaye na majalisar.
Siyasar Najeriya
Samu kari