Siyasar Najeriya
Mambobin majalisar zartarwa da masu ruwa da tsakin NNPP na Arewa maso Gabas sun jaddada korar Kwankwaso, sun nemi a yi wa Abba Kabir Yusuf addu'a.
Siyas ata fara zafi a ɓangaren manyan jam'iyyu biyu, APC da PDP, yayin da ake tuɓkarar raba gardama a kotun kolin Najeriya kan zaben gwamnan jihar Nasarawa.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya buƙaci mataimakin gwamnan jihar Ondo ya rubuta takardar sauka daga muƙaminsa, ya sa hannu kana ya kawo masa a Villa.
Gwamna Godwin Obaseki na jihar Edo ya bayyana cewa mambobin jam'iyyar PDO ne ke da alhakin yanke makomar takarar mataimakinsa, Shilip Shaibu a zaben Edo.
Bayan kotun ɗaukaka ƙara ta tsige tsohon shugaban majalisa, mambobi sun sake zaben sabon kakakin majalisar dokokin jihar Nasarawa da mataimakinsa.
Fitaccen dan siyasa kuma tsohon kwamishina, Alhaji Shehu Othman ya riga mu gidan gaskiya yana da shekara 91. Iyalansa sun tabbatar da rasuwarsa a ranar Laraba.
Gwamnatin jihar Ondo ta karyata raɗe-raɗin da ke yawo cewa sun saci sa hannun mai girma gwamna da nufin yin kashe muraba da dukiyar al'ummar jihar.
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Sanata Shehu Sani, ya bayyana cewa yana goyon matakin Dino Melaye na kin zuwa kotu domin kalubalantar zaben gwamnan Kogi
A yayin da ake tunkarar zaben 2027, wani mai sharhi kan al'amuran siyasa Akinleye Segun ya bayyana hanyar da PDP za ta iya kwace mulki a hannun APC.
Siyasar Najeriya
Samu kari