Siyasar Najeriya
Sanatocin Najeriya sun bayyana yiwa dangin wadanda aka kashe a wani yankin jihar Kaduna a makon jiya. Sun ce a yi hakuri, sun dai ba da kyautar kudi.
Dan takarar gwamnan jam'iyyar PDP a zaben gwamnan jihar Kogi, Dino Melaye, ya yi magana kan darasin da ya koya a kayen da ya sha a zaben gwamnan.
Wasu mutanen Nyesom Wike sun fara watsi da shi a rikicin Ministan da sabon Gwamnan Ribas. Sabanin Siminalayi Fubara da uban gidansa ya raba kan ‘yan jam’iyyar PDP.
Wasu kungiyoyin rajin tabbatar da dimokuradiyya na Arewacin Najeriya sun yi Allah wadai da hukuncin kotun daukaka kara na tsige Gwamna Dauda Lawal.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya ki yarda ya saki bayanan takardun karatunsa bayan ya fallasa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu.
Yayin da ake tunanin rikici ya fara lafawa a jihar Ondo, kwamishinan makamashi na jihar ya tabbatar da batun da ake na wasu na buga jabun sa hannun Gwamna Rotimi.
Shugabancin NNPP ta bayyana cewa ba ta cikin jam'iyyun da suka zauna suka tattauna kan shirin haɗa maja domin tunkarar babban zaben 2027 mai zuwa.
Jam'iyyar Labour Party (LP) ta yi magana kan batun yin kawance da jam'iyyun adawa domin kawar da Shugaba Tinubu. Jam'iyyar ta ce tana cikin kawancen.
Jam'iyyar NNPP mai kayan daɗi ta musanta zargin da wasu ƙungiyoyi suka yi cewa yan Kwankwasiya sun tsara mamaye kotun koli da ofisoshin jakadanci.
Siyasar Najeriya
Samu kari