Siyasar Najeriya
Miyagun da suka yi garkuwa da shugaban jam'iyyar PDP na jihar Legas da wasu kusoshin jam'iyyar sun buƙaci a ba su N200m a matsayin kudin fansar sako su.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya maida martani ga shugaban APC na ƙasa kan kokon barar da ya aiko masa na ya watsar da NNPP ya shigo jam'iyyar APC.
Jam'iyyar PDP ta yi martani kan tsige kakakin majalisar dokokin jihar Ogun da yan majalisar suka yi. Jam'iyyar ta yi nuni da cewa matakin ya dace.
Tsohon shugaban majalisar dokokin jihar Ogun, Oluomo, ya ce bai tsigu ba, inda ya bayyana matakin raba shi da shugabancin majalisa a matsayin haramun a dokance.
Tsohon shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC), Farfesa Attahiru Jega, ya yi tsokaci kan matsalolin da suka auku a lokacin zaben 2023.
Gwamnan jihar Imo ya ci gaba da gyare-gyare a gwamnatinsa makonni bayan ranstuwar kama aiki a matsayin gwamna karo na biyu bayan lashe zaben watan Nuwamba.
Shugaban APC na ƙasa, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya kore dukkan wani shakku kan cewa alaƙarsa da Kwankwaso ba zata yi ƙarko ba koda sun haɗu a APC.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya taya gwamna Siminalayi Fubara da Kefas murnar samun nasara a kotun kolin Najeriya yau Alhamis.
Oserhemen A. Osunbor ya shiga neman takarar gwamna a jam’iyyar APC mai adawa. Shekaru 16 da rasa mulki, tsohon Gwamna mai shekaru 72 ya sake fitowa takara.
Siyasar Najeriya
Samu kari