Jerin Sunaye: Gwamna Ya Shige Gaba, Ya Naɗa Shugabannin Kananan Hukomomi 17 da Mataimakansu

Jerin Sunaye: Gwamna Ya Shige Gaba, Ya Naɗa Shugabannin Kananan Hukomomi 17 da Mataimakansu

  • Gwamna Alex Otti na jihar Abiya ya naɗa shugabannin da zasu jagoranci kananan hukumomi 17 da ke faɗin jihar
  • Kwamishinan ƙananan hukumomi da harkokin masarautu, Prince Uzo Nwachukwu ne ya bayyana haka a wata sanarwa
  • Ya ce tuni aka tura sunayen mutanen ga majalisar dokokin jihar Abia domin tantance su da tabbatar da naɗinsu

Ahmad Yusuf, gogaggen Edita ne a Legit Hausa da ya shafe tsawon shekaru yana kawo muku rahotannin siyasa, nishadi da al'amuran yau da kullum

Jihar Abia - Gwamnan jihar Abiya da ke Kudu maso gabashin Najeriya, Dokta Alex Otti, ya naɗa sabbin shugabannin kananan hukumomi da mataimakansu na rikon kwarya.

Gwamnan jihar Abiya, Alex Otti.
Gwamna Otti Ya Nada Kantomomin Kananan Hukumomi 17 a Jihar Abia Hoto: Alex Otti
Asali: Twitter

Kwamishinan kananan hukumomi da harkokin masarautu, Prince Uzo Nwachukwu, ne ya bayyana haka a wata sanarwa ranar Talata, Vanguard ta ruwaito.

Ya ce gwamnan ya aika sunayen waɗan da aka naɗa zuwa majalisar dokokin jihar Abiya domin tantancewa da tabbatar da su kamar yadda doka ta tanada, Channels tv ta rahoto.

Kara karanta wannan

Gwamna ya shiga babbar matsala, masu ruwa da tsakin PDP sun goyi bayan Ministan Tinubu

LURA: Shin kana son bamu labari da tattaunawa da marubutanmu? Tuntubemu a info@corp.legit.ng

Legit Hausa ta tattaro muku sunayen waɗanda Gwamnan ya nada, ga su kamar haka:

Karamar hukumar Isiala Ngwa ta kudu

Ciyaman- Dakta Elelenta Nwabuisi Elele

Mataimaki- Mista Eberechukwu Ahuruonye

Karamar hukumar Ukwa ta yamma

Ciyaman- Mista Newman Azu

Mataimaki - Mista Anele Michael

Karamar hukumar Arochukwu

Ciyaman - Cif Joe Ezearu

Mataimaki - Mista Okezie Azuma

Karamar hukumar Umuahia ta kudu

Ciyaman - Mista Obike Ejike Nnochiri

Mataimaki - Mista Olendingwa Nwabueze

Karamar hukumar Isiala Ngwa ta arewa

Ciyaman- Mr. C. Y. Nwankwo.

Mataimaki - Mr. Uchenna Nwanbuko.

Ƙaramar hukumar Umunneochi

Ciyaman - Mr. Ndubuisi Ike

Mataimaki - Mr. Njoku Augustine C

Karamar hukumar Isuikwuato

Ciyaman - Air Vice Marshal Chinwendu Onyike (mai ritaya)

Mataimaki - Honorabul Harrison Onuke

Ƙaramar hukumar Ikwuano

Ciyaman - Mr. Osinachi Hycinth Nwaka

Mataimaki - Chief Charles Ugbuajah

Karamar hukumar Bende

Kara karanta wannan

Innalillahi wa inna ilaihi raji'un, mahaifin gwamna mai ci a Najeriya ya riga mu gidan gaskiya

Ciyaman - Barista Chijioke Nwankwo

Mataimaki - Mr. Onyedikachi Iroegbu.

Ƙaramar hukumar Ohafia

Ciyaman - Chief David Ogba

Mataimaki - Honorabul Mkpa Oju Uka

Karamar hukumar Obingwa

Ciyaman- Dakta Eric Egwuibe

Mataimaki - Mista Chiemela Ekpemu

Ƙaramar hukumar Ugwunagbo

Ciyaman - Kwamared Nosike Ihesiaba

Mataimaki - Mr. Nnamdi Kelvin Chijioke.

Karamar hukumar Ukwa ta gabas

Ciyaman - Dr. Mrs. Ngozi Nwagbara

Mataimaki - Chief Onyebuchi Nnah.

Karamar hukumar Umuahia ta Arewa

Ciyaman - Chief Victor Ikeji

Mataimaki - Mr. Okechukwu Anthony Amah.

Karamar hukumar Aba ta kudu

Ciyaman - MR. Uchechukwu A. C. Wogu

Mafaimaki - Mrs. Nkiru Ugwu.

Karamar hukumar Aba ta arewa

Ciyaman - Ide John Udeagbala

Mataimaki - Prince Nnaemeka Ogbonna

Karamar hukumar Osisioma Ngwa

Ciyaman - Injiniya Israel Nweke

Mataimaki - Barista Young Ngwaziem.

Datti Baba-Ahmed ya yi magana kan hukuncin Kotun koli

A wani rahoton kuma Yayin da Obi ya jaddada cewa yanzu aka fara, abokin takararsa, Datti Baba-Ahmed ya kafe kan cewa ba Tinubu ne ya ci zaɓen 2023 ba.

Kara karanta wannan

Makinde: Gwamnan PDP ya ciri tuta, ya yi ƙarin albashi mai tsoka ga ma'aikata da 'yan fansho

Ranar Litinin 6 ga watan Nuwamba, Peter Obi ya gudanar da taron manema labarai kan hukuncin Kotun ƙoli da ya tabbatar da nasarar Tinubu.

Asali: Legit.ng

Online view pixel