Siyasar Najeriya
Majalisar dokokin jihar Ondo ta bayyana matsayarta kan sabon mataimakin gwamnan da Gwamna Lucky Aiyedatiwa ya nada a jihar domin taya shi gudanar da mulki.
Jam'iyyun PDP da LP sun fito sun yi suka kan tafiyar da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi zuwa kasar Faransa. Sun bayyana cewa akwai lauje cikin nadi.
Tsohon kakakin Majalisar jihar Anambra, Anayo Nnebe ya riga mu gidan gaskiya ya na shekaru 61 a duniya a daren jiya Talata 23 ga watan Janairu a birnin Awka.
Sa'o'i ƙalilan bayan samun sako daga Gwamna Aiyedatiwa, majalisar dokokin jihar Ondo ta ce zata tantance Adelami gobe Alhamis, 25 ga watan Janairu, 2024.
Gwamna Oborevwori na jihar Delta ya naɗa kwamishinan yaɗa labarai na Anton< janar kuma kwamishinan shari'a bayan sama da watanni 7 da hawa kan madafun iko.
Gwamnatin jihar Kogi karkashin Gwamna Yahaya Bello ta dakatar da biyan albashin ma'aikata 231 saboda sun ki umarnin gwamnati na sabunta bayanansu.
Rundunar yan sanda reshen jihar Kano ta ce ba zata yarda da duk wani rikici da zai kawo barazana ga zaman lafiya a jihar ba, CP Gumel ya kai ziyara Gaya.
Tsohon ɗan takarar PRP, Salihu Tanko Yakasai, watau Ɗawisu ya buƙaci Gwamna Abba Kabir ya kama tsohon kwamishinasa da ya yi barazanar kashe alkalai.
An fadawa Bola Tinubu za ta yiwu Legas ta zama kishiyar birnin tarayya ba. SanataAli Ndume bai goyi bayan a kinkimi wasu ofisoshin gwamnatin tarayya zuwa Legas ba.
Siyasar Najeriya
Samu kari