Siyasar Najeriya
'Yan wasan Super Eagles za su samu goyon bayan mataimakin shugaban kasa a wasan karshe na AFCON da ake bugawa a halin yanzu. AN bayyana yadda aka yi.
Dillalan tabar wiwi a kasar Moroko sun ce sun yanke hulda da Isra'ilawa saboda gallazawa 'yan Falasdinu a kwanan nan bayan barkwar yaki a yankin.
Jam'iyyar APC mai mulki ta amince ƴan takara 12 da suka sayi fom din nuna sha'awa da tsayawa takara su shiga su fafata a zaben fidda ɗan takarar gwamnan Edo.
Yakubu Liman, wanda kotun ɗaukaka ƙara ta sauke daga kujerar shugaban majalisar dokokin jihar Kaduna ya sake komawa matsayinsa bayan lashe zaɓen ciko.
Gwamnatin jihar Neja karkashin jagorancin Gwamna Mohammed Umar Bago ta bada umarnin sakin Aisha Jibrin, jagorar zanga-zangar nan da aka yi a Minna.
Mai ba gwamna Ahmed Aliyu na jihar Sakkwato shawara na musamman, Buhari na Mallam, ya yi murabus daga kan muƙaminsa saboda abinda ya kira cin mutunci.
Nentawe Yilwatda ya fadi yadda ake ci da addini, a yaudari mutane lokacin zabe a Jihar Filato. Duk ‘dan siyasar da aka likawa tambarin ‘dan takaran musulmai ya fadi.
Kungiyoyin da fafutukar tabbatar da demokuraɗiyya a Arewacin Najeriya sun ce yankinsu na nan tare da Gwamnatin Bola Ahmed Tinubu duk da halin da ake ciki na wahala.
Wani babban jigo a jam'iyyar NNPP, Ambasada Olufemi Ajadi Oguntoyinbo ya bayyana cewa jam'iyyarsa zata iya kai labari a zaben shugaban ƙasa na 2027.
Siyasar Najeriya
Samu kari