Siyasar Najeriya
Jam'iyyar All Progressive Congress watau APC ta fara sayar da fom ɗin nuna sha'awa da tsayawa takara a zaben gwamnan jihar Edo mai zuwa a sheksrar 2024.
Kotun koli ta tanadi hukunci kan kararrakin da aka shigar a gabanta masu neman a tsige gwamna daya tilo na jam'iyyar Labour Party (LP), Alex Otti.
Mataimakin gwamnan jihar Edo ya yi magana kan irin cin amanar da gwamnan jihar, Godwin Obaseki, ya yi masa. Shaibu ya bayyana cewa ya ji zafin abun sosai.
Tsohon gwamnan jihar Kano Malam Ibrahim Shekarau, Malam Ibrahim Shekarau, ya shawarci jam'iyyun NNPP da APC da su amince da hukuncin da kotun koli za ta yanke.
Gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi ya rushe majalisar zartarwan jihar Kogi yayim da wa'adinsa ke dab da karewa, ya umarci su miƙa kayan gwamnati su bar ofis.
Shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa, Femi Gbajabiamila ya fadi yadda aminan Bola Tinubu su kayi sanadiyyar zamansa Shugaban kasa bayan lashe zaben 2023.
Babban jigo a jam'iyyar Labour Party (LP), Pat Utomi, ya yi magana kan yiwuwar yin hadaka tsakanin Atiku, Peter Obi da Kwankwaso gabanin zaben 2027.
Babbar kotun Abuja ta ayyana Sanata Samuel Anyanwu a matsayin halastaccen sakataren jam'iyyar PDP na ƙasa, ta kuma aike da muhimmin sako ga INEC.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya aike da sakon kira ga ministan cikin gida. Tunji Ojo, kan badakalar wata kwangila da da ta haɗa da kamfaninsa.
Siyasar Najeriya
Samu kari