Siyasar Najeriya
Farfesa Yemi Osinbajo, tsohon mataimakin shugaban kasa, ya ce Femi Adesina, tsohon mashawarcin tsohon shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, 'shine mutumin da ya fi da
Ranar Jumu'a, 12 ga watan Janairu, kotun koli ta zaɓi yanke hukunci kan nasarar gwamnonin jihohin Kano, Legas, Bauchi, Zamfara, Filato, Kuros Riba da Ebonyi.
Shugaban APC na ƙasa, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya ce yana ta koƙarin yadda zai jawo ƙarin gwamnoni da ƴan majalisar tarayya su ƙara yawa a APC.
Gwamnonin da suka samu nasarar hawa kan madafun iko karkashin inuwar jam'iyyar APC sun shiga taron sirri yanzu haka a gidan gwamnan jihar Imo da ke Abuja.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, na ganawar sirri da gwamnan jihar Ribas, Siminalayi Fubara a fadar shugaban ƙasa da ke Abuja yau Alhamis, 11 ga wata.
Kotu mai daraja ta ɗaya a Najeriya ta kammala sauraro karar zaben gwamnan jihar Kuros Riba kuma bayanai sun nuna zata sanar da hukuncinta gobe Jumu'a.
Jam'iyyar All Progressives Peoples Congress (APC) reshen jihar Plateau, ta bayyana shirin da take yi kan hukuncin da kotun koli za ta yanke kan zaben gwamnan jihar.
Kotun Daukaka Kara ta ce a ranar Juma'a mai zuwa ne za ta yanke hukunci kan karar da Abba Kabir Yusuf ya shigar gabanta kan zaben gwamnan jihar Kano.
Da Abdullahi Adamu ya sauka, sai aka dauko Abdullahi Umar Ganduje, ba a sa ranar da majalisar NEC za tayi zama ba, amma ana neman yin waje da Ganduje.
Siyasar Najeriya
Samu kari