Siyasar Najeriya
Yan siyasa mata da suka fito aka dama da su a zaben shekarar 2023 sun bayar da mamaki. Matan dai sun samu nasara a kujerun siyasa da dama da suka yi takara.
Shugaban jam'iyyar PDP na ƙasa, Umar Damagun, ya ce babu wani ɗan jam'iyar da ya fi karfin a hukunta shi, yana cewa Wike da wasu zasu ɗanɗana kuɗarsu.
Babban jigo a jam'iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP), ya bayyana dalilin da ya sanya ake alakanta matsalolin jam'iyyar da Rabiu Musa Kwankwaso.
Raji Babatunde Fashola SAN ya ce bai kamata Bola Tinubu ya shiga rigimar siyasar Ribas da Ondo ba. Tsohon Gwamnan Legas yake cewa katsalandan bai dace ba.
Gwamnan Jihar Ogun, Dapo Abiodun ya amince da naɗin mai magana da yawun APC na jihar, Tunde Oladunjoye, a matsayin mashawarci kan harkokin midiya.
Daga zaben 2023 da ya samar da gwamnatin Shugaba Bola Tinubu da kuma rikicin siyasa a wasu jihohi, Legit ta kawo manyan abubuwa 7 da suka shiga tarihin Najeriya.
Wasu yan Najeriya sun nuna rashin jin daɗinsa bisa yadda Gwamna Fubara ya sa hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya tsakaninsa da Ministan Abuja, Nyesom Wike.
Yayin da ake tunkarar babban zaɓen gwamna a jihar Edo a zaɓen 2024, Rabaran Andrew Obinyan, ya ayyana kidirinsa na neman zama gwamnan jihar a zaɓe na gaba.
Bayan dogon lokaci ana tattanawa, Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu. ministam Abuja da Gwamna Siminalayi Fubara sun haɗu wuri ɗaya kan rikicin Ribas.
Siyasar Najeriya
Samu kari