Siyasar Najeriya
Kungiyoyin fararen hula sun nemi shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio ya yi murabus bayan kama Farfesan da ya masa magudin zabe da laifi.
Hadimin shugaban kasa, Daniel Bwala ya shawarci Atiku Abubakar ya haƙura da neman zama shugaban kasa domin babu alamar Allah zai ba shi damar shugabanci.
Hadimin shugaban APC na kasa, Dr. Àbdullahi Umar Ganduje ya fito ya karye ɗan sandan da aka gani a bidiyo yana gyarawa tsohon gwamnan takalminsa.
Yan Najeriya sun bayyana ra'ayoyinsu kan wani bidiyo da ya karaɗe kafafen sada zumunta wanda aka ga ɗan sanda na ɗaurewa shugaban APC, Ganduje takalmi.
Kungiyar TNN ta nuna damuwa kan jiniirin da ta samu daga hukumar INCE tun da ta miƙa bukatar yi mata rijistar zama jam'iyyar, ta ce akwai hannun ƴan APC.
Gwamnonin PDP sun samu komawa a ƙarar da suka kalubalanci matakin Tinubu na ayyana dokar ta ɓaci a Ribas, gwamnan Delta ya janye daga ƙarara bayan =a koma APC.
Kungiyar dattawan Zamfara ta nuna damuwa kan ci gaba da muzgunawa wasu daga cikin zababbun 'yan majalisar dokokin jihar. Ta ja kunnen Gwamna Dauda Lawal.
Sanata Buhari ya ce zai tsaya takarar gwamnan Oyo a 2027. Ya gaji da majalisa, ya ce ko an kawo tikitin sanata ba zai tsaya ba domin mutan ke son ya yi gwamna.
Jam'iyyar LP ta samu nakasu a jihar Anambra. Makusancin dan takarar shugaban kasa na LP a zaben 2023, Peter Obi, Oseloka Obaze ya yi murabus daga jam'iyyar.
Siyasar Najeriya
Samu kari